Hausa Dictionary for Everyday Use

About The Book

<p><strong><em>Hausa Dictionary for Everyday Use</em></strong> is intended to afford greater access to the language by millions of Hausa speakers and scholars in Nigeria and beyond. Composed in Standard Hausa which is largely spoken in Kano Nigeria the authors have made great attempts to capture new terms and expressions not covered by previous publications. </p><p>Kamusun Hausa na Yau da Kullum kundin littafi ne da ya ke dauke da kalmomi na Hausa da ma'anoninsu. An yi amfani da ingantacciyar Hausa wadda Hausar Kano ta mamaye. Littafin nan ya kunshi tsofaffi da sababbin kalmomi wanda ya bambanta shi da sauran Qamusan da suka gabace shi. An yi wannan littafi ne domin manyan malamai na jami'o'i da dalibai masu bincike da masu magana da Harshen Hausa da masu koyon Hausa a Najeriya da wajenta.</p>
Piracy-free
Piracy-free
Assured Quality
Assured Quality
Secure Transactions
Secure Transactions
Delivery Options
Please enter pincode to check delivery time.
*COD & Shipping Charges may apply on certain items.
Review final details at checkout.
downArrow

Details


LOOKING TO PLACE A BULK ORDER?CLICK HERE