Labarin magen waraka

About The Book

Celesse the healer cat is a highly respected member of the neighborhood. As the mistress’s favorite cat she spends lazy days in the warmth of the house.
One snowy night a mother hare rushes in desperate for help. Reluctantly the healer cat travels with her through a nighttime snowstorm and biting cold winds. In a dark forest Celesse comes face-to-face with a scary surprise and is forced to gather her powers for the first time in a while.

Saboda baiwar ta Celesse ta samu aminta da daukaka a wajan jama’ar unguwar wannan yasa uwar gidan ma naji da ita kuma tana barinta tayi ta hutawa a gida.
Celesse tana cikin hutawa sai ga uwar barewa tazo neman taimako roqan da tayi tayi yasa magen ta bi ta a cikin sanyi da hazo. Suna isa sai taga wani babban al’amari da yasa ta tattaro duka karfin ta.
Da safiya ta waye sai garin yayi wa Celesse dadi tunda ba sanyi kuma ba hazo ga kuma alfaharin taimakon da tayi.

Piracy-free
Piracy-free
Assured Quality
Assured Quality
Secure Transactions
Secure Transactions
Delivery Options
Please enter pincode to check delivery time.
*COD & Shipping Charges may apply on certain items.
Review final details at checkout.
downArrow

Details

LOOKING TO PLACE A BULK ORDER?CLICK HERE